Friday, 21 June 2019
MUSIC : Hamisu Breaker - Dr Bahijja

Home MUSIC : Hamisu Breaker - Dr Bahijja
Ku Tura A Social Media


Sabuwar Wakar Hamisu Breaker mai suna ” Dakta Bahijja (Dr. Bahijja) ” to shima breaker yace ga tasa gudun mawakan ta wakar fim din dr. bahijja domin nishadantar daku akoda yaushe.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR;-

=>   Dakta bahijja ke kaidai na wakilta
– Kimin gadin zuciya ki ungo makullin ki kulle
=>  Ma’ajin sirri kai kadai na wakilta
=>  Kaimin gadin zuciya ka ungo makullin ka kulle

=> Tattabara tara kwai tara da tara zasu garin inda mutum tara
=>   Ta komansu ne tsautsayi
=>  Fadamini kalmar na biya miki
=>   So yazo ni ba shamaki nasan kina tausayi


Share this


Author: verified_user

0 Comments: