Hausa Musics
MUSIC : Abdul Smart – Husnah (official Audio)
Sabuwar Wakar Abdul Smart mai suna ” Husnah ” wannan wakar domin nishadantar da duk wata mace mai suna husnah dama masu masoyiya husnah.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Farin cikina ne farin cikinta
– Bakin cikina ne bakin cikinta
– Ninaga soyayyar da ba irinta
– Farar yarinya maikyan kamanni
– Ganinta ya sauyamin tunani
– Tana a raina duk inda zani
– Kauna da so sunyimin rauni
– Zanbaku labarin yar arewa
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com