Tuesday, 18 June 2019
Masha Allah : Aisha Tsamiya Ta Taimakawa Mara Lafiya da Makudan Kudi

Home Masha Allah : Aisha Tsamiya Ta Taimakawa Mara Lafiya da Makudan Kudi
Ku Tura A Social Media

Shafin mu hausaloaded ya ruwaito wannan labari daga babbar marubuciya nan wato Fauziyya Suleiman

Alhamdulillah ala kulli halin, cikon Allah Haj Aisha Aliyu Tsamiya ta dauki nauyin aiki Mustafa dubu dari uku (30,000). Za mu hada da abun da mutane su ka tara gurin aikin har zuwa dashen idon roba da za a yi masa, Wanda daman ba su ba mu kiyasinsa sa ba, amma muna fatan Insha Allah abun da mu ke da shi zai isa ago duka. Gobe idan Allah ya kaimu za su dauko hanya daga Zamfara zuwa Kano. Allah ya saka miki da alkairi @realaeshatsamiyya da duk wanda su ka taimaka da alkairi. Allah ya faranta mu ku yadda ku ka farantawa Mustafa amin.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: