Friday, 7 June 2019
Martanin Dr. Sani Rijiyar Lemo ga wani Malami mai karyata Azumin Sittu Shawwal

Home Martanin Dr. Sani Rijiyar Lemo ga wani Malami mai karyata Azumin Sittu Shawwal
Ku Tura A Social Media


Idan baku manta ba wannan shafi ya kawo muku inda shehin malami Ahmad Gumi ya kawo cewa "Sittu shawwal bidi'ce".

Wanda sheni wani ya rubuto tambaya akan jin bayanin da shi ahmad gumi yayi shine.dr sani umar R/lemo ya mayar da martani da hujjoji sosai akan wannan maslaha.
Ga wannan lin da zaku iya saurarin bayyanin ba tare da ka saukar a wayarka ba .


Wannan kuma link ne da zaku iya saukar da wannan martanin a wayoyinku.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: