Sunday, 23 June 2019
Karanta amsar da Rahama Sadau ta baiwa wani da ya ce mata' idan baki yi aure ba nan da shekaru 2 kina ruwa'

Home Karanta amsar da Rahama Sadau ta baiwa wani da ya ce mata' idan baki yi aure ba nan da shekaru 2 kina ruwa'
Ku Tura A Social Media
Lokaci zuwa lokaci wasu mabiya taurarin fina-finan Hausa a shafukan sada zumunta sukan bijiro musu da maganar yayin da wasu ke bada amsa wasu kuwa basa kula mutum.

Bayan saka wasu kayatattun hotunanta a shafinta na Twitter, wani ya cewa tauraruwar fina-finan Hausa,Rahama Sadau 'in kika kara shekara 2 ba kiyu aureba kina ruwa wlh'
Rahamar ta bashi amsar cewa ' gara in shiga inta Iyo'
Lamarin ya dauki hankula sosai.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: