Sunday, 2 June 2019
Karanta abinda Mufti Menk yace akan Salah bayan lashe kofin Champions League

Home Karanta abinda Mufti Menk yace akan Salah bayan lashe kofin Champions League
Ku Tura A Social Media

Shahararren malamin addinin islama dan kasar Zimbabwe, Mufti Isma'il Menk yayi magana akan tauraron dan kwallon Liverpool Mohamed Salah bayan lashe kofin Champions League da suka yi jiya.

Majiyarmu ta samu wannan dan tsokacin daga shafun hutudole Menk ya rubuta a shafinshi na Twitter cewa, Mohamed Salah yanzu zai iya zuwa yin wata sallah, Taraweeh


Share this


Author: verified_user

0 Comments: