Wednesday, 5 June 2019




Kalli Hotunan Maryam Baban Yaro Da Na Jawo cece kuce (karanta)

Home Kalli Hotunan Maryam Baban Yaro Da Na Jawo cece kuce (karanta)
Ku Tura A Social Media

Wannan wasu sababbin hotunan jaruma maryam Gidado wanda ake ma laƙabi da sunan maryam babban yaro.





Wannan shiga ta yi wasu sun nuna ɓacin ransu akan suna masoyanta wasu kuma akan tana musulma sunyi mata nasiha irin wannnan tufaffafi da sanya.
Ga dai irin yadda mutane nayi martani:-




Share this


Author: verified_user

0 Comments: