Sunday, 9 June 2019
Kalli dandazon masoyan Adam A. Zango da suka taru a wajan wasan Sallar da yayi a Kano

Home Kalli dandazon masoyan Adam A. Zango da suka taru a wajan wasan Sallar da yayi a Kano
Ku Tura A Social Media


Wadannan hotunane daga wajan wasan sallar da tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki Adam A. Zango yayi a Kano, masoyanshi da dama ne suka taru dan kallonshi. Ya gode musu.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: