Monday, 24 June 2019
Gwamnatin kano Ta kama Sadiq zazzaɓi Mawakin kwankwasiyya Ta Makashi Kotu

Home Gwamnatin kano Ta kama Sadiq zazzaɓi Mawakin kwankwasiyya Ta Makashi Kotu
Ku Tura A Social Media


Gwamnatin Kano Nacigaba da Anfani da Hukumar Tace Finafinai da Wakoki na Jahar Kano Wajen Kama Mawakan Kwankwasiyya dake Fadin Jahar Kano.

Yanzu Muke Samun Labarin Cewa Bayan Sati Daya da Kama Murltala Yakasai Tare da Mikashi Gidan Yari Tsawan Shekara Biyu,Yauma Ankama Shahararren Mawakin Nan Sadik Zazzabi Tare da Mikashi Kotu Ita Kuma Kotu tamikashi Gidan Yari Zuwa Ranar Juma'a Domin Cigaba da Shari'a.

Ana Tuhumar Mawakan ne Bisa Abinda Hukumar tacewar takira Fitar da Wakoki batare da Tantancewa wa ba daga Hukumar,Amma Sadik Zazzabi Ya Musanta Hakan Inda Ya Baiyana Cewa Duk Wakar da Yafitar Saida Yakai Hukumar ta Tantance.

Shin Abun Tanbaya Anan Shi Mawaki Rarara Wake Tantance Tashi Wakar Ne Domin Kaf Nigeria Babu Mai Wakar da Yake Cin Mutuncin Jagororin Jam'iyun Adawa batare da Shayiba Kamarsa,Wanda Har Wuce Makadi da Rawa Yake,Shin Shi Doka Bata Kansane Ko Kuwa Shafaffe damai Ne ???

® Kwakwasiyya Reporters

Share this


Author: verified_user

0 Comments: