Wednesday, 19 June 2019
AUDIO : Shamsu E t c - Sababbin Wakokin Gudu (4)

Home AUDIO : Shamsu E t c - Sababbin Wakokin Gudu (4)
Ku Tura A Social Media


Wannan wasu sababbin wakoki ne da matashin mawakin shamsu etc ya fitar akan murna sallah wanda a al'ada anaso anyi nishadi amma kar ya sabawa Shari'a musulunci shine yayi wannan wakoki guda biyu daga ciki.
Sai kuma yayi wakokin biyu (2) daga cikin akan lamari na soyayya wanda wakokin ba laifi sai ka saurara zaku fahimci zance na akan wannan fasihin mawakin.

1. Shamsu Etc - Babyna
2 . Shamsu Etc - Kurmar so


3. Shamsu Etc - Sallah day
4. Shamsu Etc - sallah day party


Download Audio Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: