Sunday, 26 May 2019
Yadda Layla Kawar Hadiza Gabon Ta Chanja Rayuwar Wani Almajiri

Home Yadda Layla Kawar Hadiza Gabon Ta Chanja Rayuwar Wani Almajiri
Ku Tura A Social Media


Wannan Almajirin da kuke gani shine a jikin hoto na gaba tare da daya daga Almajiri Child Advocates da ta inganta masa rayuwa bayan wani matsanancin yanayi da aka same shi a wasu watanni baya. Almajirin yana dauke da wata mugunyar cuta a Duburarsa wadda bata da kyan gani, kuma bai samun kulawar da zata sanya shi samun sukunin yin Rayuwa.

A yau gashi a jikin hoton nan tare da wadda itace ta kula da shi Laylah Ali Othman har yazama yaro gwanin ban sha'awa. Ku taya ta da Adduar Fatan Alkairi.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: