Friday, 24 May 2019
Wata sabuwa A kannywood !Zan shahara fiye da Rahama Sadau Da Ali Nuhu, - Rahama Kumo.

Home Wata sabuwa A kannywood !Zan shahara fiye da Rahama Sadau Da Ali Nuhu, - Rahama Kumo.
Ku Tura A Social Media

Sabuwar jaruma a masana'antar shirya fina-finan Hausa, Rahama Ibrahim Kumo, a zantawarta da Legit.ng TV Hausa, ta ce tana ji a jikinta za ta zarce Rahama Sadau da shi kansa Ali Nuhu shahara a nan gaba.Duk da cewa jarumar bata bayyana hanyoyin da za ta bi don ta shahara fiye da manyan jaruman ba, sai dai Rahama ta ce, "Zan bi duk wasu matakai da suma manyan jaruman suka bi har suka shahara, ina da yakin zan fi su ma shahara."

Ya kuke kallon wannan buri na Rahama Kumo?

Share this


Author: verified_user

0 Comments: