Friday, 31 May 2019
VIDEO : Soyayya Mai Dai : Kalli Bidiyon Jaruma Empire Tana Yiwa Mijinta Wanka

Home VIDEO : Soyayya Mai Dai : Kalli Bidiyon Jaruma Empire Tana Yiwa Mijinta Wanka
Ku Tura A Social Media


Jaruma empire mai kayan mata dai, fitacciya kuma sannaniya ce wajen siyar da magungunan mata masu inganci.
Asalin sunanta hauwa sa’idu muhammad. An haife ta ne a jihar gombe a kauyen billiri ranar 26th of October 1993.

Jaruma empire itace macen da tafi kowa samun kudi a duk fadin nigeria ta harkar maganin mata. A dalilin haka ake mata lakabi da (HIGHEST PAID SEX THERAPIST).
®IdongaritvShare this


Author: verified_user

0 Comments: