Saturday, 4 May 2019
VIDEO :Me Ya Kai Chizo Germany Shiga Fadan Mata? Martanin Zagi

Home VIDEO :Me Ya Kai Chizo Germany Shiga Fadan Mata? Martanin Zagi
Ku Tura A Social Media


A Shekaran jiya ne rikici sabuwa ta balle tsakanin jarumai mata na masa’antar kannywood tsakanin teema makamashi, sadeeya haruna da naja ta annabi, inda teema da sadeeya sukayi ikrarin naja ta annabi ta sace musu makudan kudi, naira na gugan naira har 60k.
Videon ya nuna inda teema makamashi ke dukan naja ta annabi, ita kuma sadeeya haruna ke zagi da yiwa naja video da kuma maimaita yadda satar ta auku.

Bayan da wannan videon duka da zagi ya fito, shafukan sada zumunta mutane da dama sun nuna bacin ransu, wasu na cewa me akayi akayi dubu 60k. Wasu kuma na cewa dukan yayi daidai, haka ya kamaci barawo dama.

Daga cikin masu marawa jaruman nan baya kan dukan da sukayi, akwai jarumi chizo germany da yayi video na musamman na cewa abinda suka yi yayi daidai. Sai dai akasan wannan video da ya daura, wasu ‘yan uwansa maza sun ce dashi “meyasa zai shiga sabgar mata”.
Chizo kamar mai jira…nan take ya mayar musu da martanin zagi da kalmomi masu zafi.
Ga videonShare this


Author: verified_user

0 Comments: