Thursday, 2 May 2019
VIDEO : Karuwanci Sukaje A Ka biyasu Kudi, Suka Hanata Ita Kuma Ta Sace Cewar Wata

Home VIDEO : Karuwanci Sukaje A Ka biyasu Kudi, Suka Hanata Ita Kuma Ta Sace Cewar Wata
Ku Tura A Social MediaBayan fadan da ya auku tsakanin jaruman kannywood mata jiya, teema makashi, sadeeya haruna da naja ta Annabi akan cewa naja ta sace musu makudan kudadensu har kusan dubu sittin.

Anan ne wata makociyar naja ta anbabi ta fito ta bayyana ra’ayinta kan cewa, Karuwanci Sukaje A Ka biya Su Kudi Suka Hanata Ita Kuma Ta Sace. Ga bayanin nata a kasa.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: