Friday, 24 May 2019
VIDEO : Kalli Irin Dauka Rai Da Maryam Yahya Tayi A Saudia Don Ta Ga Dan Wasan Kwallon Kafa Pogba

Home VIDEO : Kalli Irin Dauka Rai Da Maryam Yahya Tayi A Saudia Don Ta Ga Dan Wasan Kwallon Kafa Pogba
Ku Tura A Social Media


Maryam yahya matashiyar jaruma ce da ta kasance daya daga jaruman masana’antar shirya fima-finan hausa ta kannywood da suka samu zuwa saudia yin aikin ummarah na azumi.
Ta daura hotonta rike da akwati a filin tashi da saukar jirage na mallan aminu kano inda tace “masha Allah.”
Jama’a da dama masoyanta sun yi mata addu’an Allah ya kiyaye hanya.
Ranar asabar 13 na wannan watan ne Jarumar ta wallafa wani video da ya dau hankulan mutane inda take ta sumbatu don ta ga wani dan wasan kwallon kafa me suna paul pogba.
A cewar wasu sai kace taga Annabi!

Ku danna  kan wannan hoto domin ganiwa idon k


Share this


Author: verified_user

0 Comments: