Thursday, 16 May 2019
Sa'insa Ta Ɓarke Tsakanin Ali Nuhu Da Wani Masoyinsa Dalilin Usamn Danfodio University sokoto (karanta)

Home Sa'insa Ta Ɓarke Tsakanin Ali Nuhu Da Wani Masoyinsa Dalilin Usamn Danfodio University sokoto (karanta)
Ku Tura A Social Media
A yau ne shafun hausaloaded.com yayi kicibis da wannan labari a shafun instagram a shafi mai suna Gaskiyazallah wanda anka samu sa'insa da wani dalibi mai suna mubarak haruna wanda yake karatu a jami'ar usman danfodio University sokoto, yana karatun Education/hausa.

Ga yadda abun ya kasance
Share this


Author: verified_user

1 comment:

  1. Nine dalibin da ya wulakanta, kuma Allah yasa na samu number Adamu Hassan Nagudu, munyi magana ta fahimta, ya bani dama na yi masa tambayoyi kuma y bani amsa Alhamdulillahi, idan kana san cikakkiyar hirata da jarumi Ali Nuhu ka shiga shafina na instagram mai suna Mubarak Haruna lakabi prince muby

    ReplyDelete