Thursday, 16 May 2019
Muhawara Ta barke tsakanin mawaki Naziru Ahmad da jarumar Fim Hadiza Aliyu Gabon.

Home Muhawara Ta barke tsakanin mawaki Naziru Ahmad da jarumar Fim Hadiza Aliyu Gabon.
Ku Tura A Social Media
Jayayya Ta Barke Tsakanin Naziru Da Gabon


Naziru Ahmad sarkin wakar sarkin Kano yayi wani shagube kan masu kyauta suna yadawa a kafafen sada zumunta na zamani inda yake cewa “Yin hakan bai kamata ba saboda cin fuska ne ga wanda kake bawa sadakar kuma kana yada shi”

Ba tare da jimawa ba ita ma jaruma Hadiza Aliyu Gabon ta maida martani inda take cewa; “Ya kamata ayi kyauta a bayyana domin wasu suyi koyi da taimakawa marasa karfi.”
Mun samu wannan rahira daga shafin Facebook mai suna hausa12.

Amma shafun hausaloaded.com mun samu muku karin haske akan wwnnan batu daga shafin Shahararren mawaki Nazir m ahamd gashi nan


Share this


Author: verified_user

0 Comments: