Sunday, 5 May 2019
Masu Nacin Dandana Ni'ima ta Kwalelenku : Babu Wanda Ya Isa Ya Sami Wannan Damar Sai Miji Na Halas - Nafisa Abdullahi

Home Masu Nacin Dandana Ni'ima ta Kwalelenku : Babu Wanda Ya Isa Ya Sami Wannan Damar Sai Miji Na Halas - Nafisa Abdullahi
Ku Tura A Social Media

Nafisa ta ce masu yin maita da Nac Akaina Sai dai ya HAKURA, Babu wanda zai san Ni'imata idan ba Mijin da zan Aura ba, Wannan Shine ALWASHIN dana yiwa Kaina Insha ALLAHU

Ficecciyar Jarumar Fina finan Hausa ta "Kanywood" NAFISA ABDULLAHI ta kare kanta ga mutanen dake yiwa Masu Sana'ar Fina finan Hausa Kallon Mutanen banza

Jarumar Nafisa ta kame kanta ba ruwanta da kudin kowa, Domin ba a Burgeta da kudi sai dai Soyayya ta Gaskiya, haka zalika Nafisa ta bayyanawa Jaridar Fina finai ta "Kanywood" Cewar masu kudi da dama ne suke son yin lalata da ita domin su kaita Su baro ta AMMA taki Amincewa,

Nafisa tace kudi basa Rudarta har idan banata bane,

Jama'a dai da dama nayiwa Jaruman fina finan hausa Kallon Mutanen banza da suke Gur6ata Tarbiyar Mutane sai dai ba a taru an zama d'aya ba, Inji Nafisa

Menene Ra'ayinku Game da Furucin Nafisa?

Sources: jaridar Dimokuraɗiya

Share this


Author: verified_user

1 comment: