Wednesday, 1 May 2019
Masha Allah ! maryma Booth Ta Taimakawa Marar Lafiya Da Naira ₦120k

Home Masha Allah ! maryma Booth Ta Taimakawa Marar Lafiya Da Naira ₦120k
Ku Tura A Social Media
Alhamdullahi, @officialmaryambooth ta biyawa wannan bawan Allah kudin aikin da zaa yi masa dubu dari da ashirin (120,000). Allah ya saka da alkairi. Ina son mutane su sani wallahi duk wanda ku ka ga na yi posting da hotonta akan ta taimako, ni na yi ba tare da sun sani ba, domin wasu su gani su yi koyi da su, suna turo min kudi wani lokaci ba tare da sun min magana ba,  ta sunansu na ke gane su. Don haka ya kamata ku fahimci cewar babu hannunsu gurin posting ni na zame ladana lolz ba su ba.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: