Saturday, 11 May 2019
Kwankwaso Jahili ne koh Sharar Masallaci Bai Chanchanta Ya Samu ba Bare Shugaban kasa- Dr Isah Ali Pantami

Home Kwankwaso Jahili ne koh Sharar Masallaci Bai Chanchanta Ya Samu ba Bare Shugaban kasa- Dr Isah Ali Pantami
Ku Tura A Social Media

Shahararren Malamin Addinin Muslinci A Nigeria sheikh Dr Isah Ali Pantami Ya Bayyana Cewa Kwankwaso Jahili Ne Wanda Baisan Me Yakeyi Ba,

Pantamin Ya bayyana hakanne Yayin Gabatar Da Tafsirin Watan Ramadana A Abuja ,Inda yace Shekaru Bakwai Baya Naji Da Kunne na Kwankwaso Yana Kalubalantar Me Yasa Allah Ya Halicci Sauro, Yanzu Irin Wadannan Mutane Sune zamu Bari su shugabanci Al'umma,

Sai Dai Tun Shekaru da yawa baya Engr Dr Rabiu musa kwankwaso yayi karin hasken akan wannan maganar inda Ya bayyana cewa sam Sam ba haka yake nufi ba mutane ne suka juya masa zancensa saboda siyasa

Shin Ko Menene Hikimar Pantami Akan Taso Da wannan Magana Da Ta Wuce Tun Tsawon Shekaru Bakwai ?

Source : Mikiya

Share this


Author: verified_user

0 Comments: