Sunday, 5 May 2019
JAMA’ATU IZALATIL BID’AH WA IKAMATIS SUNNAH SUNAYEN MALAMAI DA ALARAMMOMIN DA JIBWIS TA KASA TA TURA TAFSIRIN RAMADAN NA 1439AH 1440H/2019 A JAHOHIN NAJERIYA.

Home JAMA’ATU IZALATIL BID’AH WA IKAMATIS SUNNAH SUNAYEN MALAMAI DA ALARAMMOMIN DA JIBWIS TA KASA TA TURA TAFSIRIN RAMADAN NA 1439AH 1440H/2019 A JAHOHIN NAJERIYA.
Ku Tura A Social Media
                             
                        1. Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau da Alaramma Nasiru salih Gwandu - Jimeta, Adamawa

2. Sheikh Dr. Ibrahim Jalo Jalingo da Alarm Mustapha Jalingo - Jalingo, Taraba.

3. Sheikh Usman Isa Taliyawa da Alrm  Aubakar Muh’d Gombe -Masjid JIBWIS Bolari Gombe, Gombe

4. Sheikh Ibrahim Sabi’u Jibiya Alrm  Da Alrm Aminu Salisu Jibiya - Mas Hamza, Jibiya Katsina

5. Sheikh Yakubu Musa Hassan/Saifuddeen Yakubu Musa da Alrm Usman Birnin Kebbi - Katsina, Katsina

6. Sheikh Abbas Jega da Alaramma Abubakar Adam - Birnin Kebbi, Kebbi

7. ShK Dr. Abdullahi Saleh Pakistani da Alrm Abbas Iliyasu,  - Tudun Murtala, Kano

8. Sheikh Dr  Muh’d Kabir Haruna Gombe da Alaramma    Ahmad Sulaiman - T/Wada / Malali, Kaduna

9. Sheikh Abubakar Giro Argungun da Alarm Fadlulahi Musa Makera - Kontagora Niger

 10. Sheikh  Dr  Ali  Mustapha  da Alaramma Yunus ismail - Gashuwa, Yobe

11. Sheikh Dr. Mansur Ibrahim Sokoto da Alaramma   Abubakar Ghani - Masjid  Abu Huraira, Sokoto

12. Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo da Alm  Abubakar  Muh’d   Rariya - Masjid Gwallaga, Bauchi

13. Shaikh Habibu yahya Kaura - Katsina, Katsina

14 Shaikh. Sani Yakubu  da Alaramma Ridwan - Zaria, Kaduna.

15. Dr Abdallah Umar Gadon Kaya  Alaramma Baba Lawal - Kan bariki (Water Board) Kumo, Gombe.

16. Shaikh Masud Ibrahim Offa da Alr Abdulwahid Abdulhamid - Offa, Kwara.

17 Sheikh Aliyu Abdullahi Telex Zaria da Alrm Muhsin Ishaq - Aleiro, Kebbi.

18. Sheikh Dr Ismaila Abdullahi Kumo da Alaramma  Usman Barikin Ladi - Jibwis Central mosque Jos, Plateau.

19 Skh Khalid Usman Khalid da Alarma Salisu Ung  Kanawa - Gummi, Zamfara.

20 Sheikh Abdurrazak Yahya Haipang da Alrm Kabiru Hussaini Daura - Gwagwalada, Abuja.

21. Dr Ibrahim Abdullahi Sani Rijiyar lemo da Alarm Yusuf Suru - Area 11 Masjid, Abuja.

22. Sheikh Abubakar Mukhtar Yola  - Masallacin Nepa Jimeta, Adamawa.

23. Mal. Abdullahi  umar  zaria da Alaramma   Salihu Gumi - Garki Village, Abuja.

24. Mal. Auwal Mai Gaskiya da Alaramma   Aliyu   Ibrahim  - Fed. Min. of, Abuja.

25. Mal. Abdullahi Karshi da Alrm Abdulkarim Akwanga - Villa, Abuja.

26 Mal. Sahibul Kuwa - Dakkwa  Abuja.

27. Mal Muhammad Fatihu Hassan da Alaramma Ibrahim Adam - Apo Legislative Quarters, Abuja.

28 Mal   Abdulrahman  Alzamfari da Alaramma     Saifullahi  Kira - Berger Masjid, Abuja.

29. Dr  Ahmad  Atiku  Auwal - Garimpa masjid, Abuja.

30 Mal Nura Khalid da Alrm  Abdullahi Adam Bature - Apo Legislative Quarters, Abuja.

31 Mal. Tajuddeen Imam da Alrm Murtala Muhammad - Prince & Princes, Abuja.

32. Dr. AbdulRahman Sani Yakubu da Alr Sulaiman  Abdullahi  Azare - Juwa Emirate council, Abuja.

33. Mal Hamza Dr Alhassan Saeed da Alaramma Khalid Lawal - Sani Zangon DauraEstate, Kado, Abuja.

34. Dr.  Bashir  Imam - Masjid Amb. Yola, Adamawa.

35. Dr. Sadau Salihu - Yola, Adamawa.

36 Dr. Abdulqadir Salih Kazaure da Alaramma Idris Gashuwa - Jimeta, Adamawa.

37 Mal. Isa Shehu Ruga da Alm Abubakar Unguwar Madi - Ganye, Adamawa.

38. Mall USman Abdulhamid - Numan, Adamawa.

39 Mall Nasiru Abdurrahman da Alrm Hashim sani Hashim -  Mubi, Adamawa.

40. Mall Yahya Gidadawa da Alrm Mustapha Hamza Jarmai - Onitsha  Delta, Anambra.

41. Mal. Alkali Sulaiman Yusuf da Alrm  Dauda Muh’d Zukku - Masll  Adamu Jumba, Bauchi.

42. Mal. Aliyu Saeed Gamawa da Alaramma Saeed Adamu - Peoples Bank Masjid Gamawa, Bauchi.

43 Dr. Ibrahim Adam Umar Disina da Alaramma Ukasha A. Umar - Masjid Rahama, Bauchi.

44. Mall Abdul aziz Dan lami da Alaramma    Nafiu A A Saeed - Tilden Fulani, Bauchi.

45. Mall Muhammad Rabiu Collage da Alrm Sidi Ali - Ningi, Bauchi.

46 Dr. Zubairu Madaki da Alaramma Kabir Abdullahi - Masjid Umar bn Al khattab, Kofar Wambai, Bauchi.

47 Shk Ahmad Tijjani Yusuf Guruntun da Alaramma Muhammad Zahruddeen - Masj S19 Dutsen Tenshe, Bauchi.

48. Mall Muhammad Kabir Collage - Ningi, Bauchi.

49. Mall Abubakar Mala da Alaramma Bala Bako - Alkaleri, Bauchi.

50. Dr Abubakar Usman  Pakistan da Alrm Farouq  Jada  Tambuwal - Makurdi, Benue.

51. Mal. Idris Alhassan  da Alaramm  Shamsu Ahmad Mai Ruwa  - Gboko, Benue.

52. Mal Abubakar  Usman Bolari da Alaramma  Adam Mahmud - Kwayakusar, Borno.

53. Mal. Abba Musa da Alaramma  Aminu Ibrahim Potiskum - Maiduguri, Borno.

54. Shk Muhd Abubakar Kachalla da Alaramma Ahmad  Jiha  Ismail - Maiduguri, Borno.

55. Mal Husaini Yusuf Mabera da Alrm Mustapha Argungu - Warri, Delta.

56. Mal. Dr   Umar  Dokaji da Alrm Auwal ung mai Kawo - Sapele, Delta.

57 Mal Abubakar Musa Azi da Alam. Ahmad Qiyamuddeen - Hosana Masjid Abakaliki, Ebonyi.

58. Mal. Nazifi Hashimu Samaru da Alm Ismaila Abdullahi Mangu - Benin City, Edo.

59 Mal Ibrahim Abdullahi Bauchi da Alaramma Kabiru Yawuri - Ado Ekiti, Ekiti.

60 Mal. Adam Muhammad Adam da Alarm  Abubakar Jibril Bula - Gombe, Gombe.

61. Mall Sani Suleman Funtua - Gombe, Gombe.

62. Mall Adaurrahman Dr Alhassan Said - Gumel, Jigawa.

63. Mall Usman Bello San Turakin Kumo - Kazaure, Jigawa.

64. Mal. Sulaiman Abubakar Birnin Kudu - Yalwan Damai, Jigawa.

65. Skh Aliyu Aliyu Muhammad Jos da Alrm Yunusa Abubakar - Hadejia, Jigawa.

66. Mall  Isa  Abdullahi da Alaramma Hamza Isa Abdullahi - Hadeja, Jigawa.

67. Dr. Abdulmajid Umar - Rimi College, Kaduna.

68 Dr Abdurrahman Idris zakariyya da Alaramma Auwal Iliyasu - Saminaka, Kaduna.

69. Shk Abduihadi Aliyu Daura da Alarm Yunusa Abubakar - Dan Fodio Masjid, Kaduna.

70 Mal. Murtala Nasir Almisry da Alaramma Aliyu   Dahir - ASD Motors, Kaduna.

71. Mall Abdulrahman  Maiduguri da Alrm  Shamsuddeen Haruna - Rigachikun, Kaduna.

72 Mal.Mujtaba Yakubu Musa da Alrm JAMILU Isa Dallaji - Kafancan, Kaduna.

73 Mall Shuaibu Salihu Zaria da Alaramma Aliyu Umar - Tudun Wada Zaria, Kaduna.

74 Mall Aliyu Ladan da Alrm Nasiru Dan  Mallam - Kaduna

75. Mall  Shuaibu   Salihu  Zaria da Alaramma Aliyu Umar - Life Camp, Abuja.

77. Shk Zainulabideen Baban Tine - NNPC Kaduna, Kaduna.

77. Mal. Muhammad Sani  Alhamidy - Bebeji, Kano.

78. Mal. Abdul mudallib Ahmad Tijjani da Alrm  Salihu  Muhd Usman - Masjid Triump, Kano.

79 Mall Abdul mudallib  Gusau da Alaramma Umar Ramadan - State Univ. Wudil, Kano.

80. Mall Saifullahi   Adam  Shuaib da Alaramma Tasiu  Sabiu, Huguma Takai, Kano.

81. Mall Muhammad Adam Algargawi - Kura, Kano.

82 Mall   Ibrahim Idris Zakariya da Alr Sulaiman Adam Tudun  wada - Tudun Wadan Dankade, Kano.

83. Mall Nuruddeen Numan da Alaramma Bashir Gombe - Masjid JAHAPLA Funtua, Katsina.

84 Mal. Aminu Liman Mustapha da Alaramma Magaji Janaidu - Massallacin Mutallab Funtua, Katsina.

85. Mal. Aminu  Yammawa da Alaramma - Masjid. G.R.A, Katsina.

86. Mal. Muktar  Usman Jibiya da Alaramma   Auwal Umar - Government House, Katsina.

87. Mal. Hassan Yusuf da Alaramma Haruna Salisu - Masjid Senator (Madawaki)Daura, Katsina.

88 Dr Jamilu Zarewa  da Alrm Ashiru Rawayo - Masj Bilal ibn Rabah, Katsina.

89. Mall Safiyu  Alqasim da Alrm Mukhtar Salisu Jibiya - Masallaci  Juma'a Bakori, Katsina.

90 Mal Ahmad Ahmad  Kura da Alaramma Abdullahi Adamu, Dutsen-ma, Katsina.

91 Mall Usman Arabi Bunza da Alrm Muhd Aliyu Kamba - Malumfashi, Katsina.

92. Mal Muhammad Rabiu Isa Fatawa da Alaramma  Usman Tagule - Bena, Kebbi.

93 Mal Husaini Isa Abubakar da Alaramma Nafiu Bena - Yawuri, Kebbi.

94 Mal. Ishaq  M  Alqali da Alaramma Safiyanu Abdullahi Makera - Danko  Wasago, Kebbi.

95. Mal. Imam  Aliyu  Bunza da Alrm  Amiru Ibrahim Argungun - Argungun, Kebbi.

96 Mall Aliyu S Mafara da Alrm Adam Muhammad Fana - Kamba, Kebbi.

97. Mal Abdulbasir Unguwar Maikawo - Koko, Kebbi.

98. Mal.Abubakar Riba da Alaramma  Muhammad Bunza - Argungu, Kebbi.

99. Mal. Imam  Dahiru   Lokoja da Alaramma   Ishaq - Lokoja, Kogi.

100 Mal. Imam Yahaya   Iddah da Alrm Auwal   Muhammad - Iddah, Kogi.

101 Mal. Yusuf   Umar da Alaramma   Rabi’u  Ibrahim - Obajana, Kogi.

102 Mal. Salihu Mukhtar da Alarm Ahmad  Muhammad - Ilorin, Kwara.

103 Mal. Attahiru Kaiama da Alaramma Ibrahim - Kaima, Kwara.

104

105 Mal. Abubakar   Abdulsalam da Alaramma  Tukur   Jakada - Sabon masallaci Agege Lagos.

106 Mall Aminu Khalilu Ung Barau - Masj Ahlussunah IKorodu, Lagos.

107 Mall. Bukhari   Yakubu da Alaramma   Muhammad fari - Agege, Lagos.

108 Sheikh Imam Sulaiman - Masjid  1000 & 4, Lagos.

109 Mal. Jamilu  Albani da Al  Abubarkar Umar Balarabe - Lafia, Nassarawa.

110 Mall  Adam Ibrahim Ishaq Al-madani da Alaramma  Harith Umar  Abubakar - Karu, Masjid Jibwis, Nassarawa.

111 Mal Rufai Nasir - Keffi, Nasarawa.

112 Dr Umar Gumi da Alaramma Sulaiman Hussaini - Doma, Nasarawa.

113 Mal. Muh’d  Sani  Ahmad Almuhadis da Alaramma   Abubakar Bawa - Wawa, Niger.

114 Mal. Lawal Shuaibu Abubakar da Alaramma    Abdulrashid Jega - Minna, Niger.

115 Mal Abdulrahim Sabiu Rafin Dadi da Alaramma Danwarai.

116 Mal.  Umar Jega da Alrm Iliyasu Birnin Gwari, Suleja, Niger.

117 Muhammad Auwal da Alrm Abubakar A Abubakar kagara - Mariga, Niger.

118 Mall.Usman Zaga da Alarm Safiyanu Abdullahi - Rijau, Niger.

119 Dr Umar Gumi  - Lafai, Niger.

120 Mal.Bukhari  Ibn Ishaq  Albayani da Alm Abubakar Yakubu changal - Shiroro, Niger.

121 Mal Abba Abdullahi Gwale da Alaramma Idris Saminaka - Lapai, Niger.

122 Sheikh Ahmad Muhammad Boyi da Alrm Muhammad Baban gida - Masjid Ibn Fodio, Taraba.

123 Mall Isa Shk Ibrahim Bawa mai shinkafa da Alrm Saidu Yusuf Mista Ali - Yalwan Shendam, Plateau.

124 Mall Muhammad Aminu Muhammed da Alrm Yusuf Dabai Mai Sittin - Bukuru, Plateau.

125 Mal Shuaibu Adam Makoli - Dengi Kanem, Plateau.

126 Mall Aminu Numan da Alaramma Abubakar Rano - Mangu, Plateau.

127 Mal. Yunus  Saeed  Abdul-Hamid - Refinery Depot, Rivers.

128 Mall  Mustapha Yusuf Hadejia da Alam Muhd Auwal Jalingo - PortHarcourt, Rivers.

129 Dr Usman Sani Kano da Alr  Ibrahim Khamis Saminaka  - Illela, Sokoto.

130 Mal  Isa Muhammad Bauchi da Alaramma  Bala Abubakar Tambuwal - Tambuwal, Sokoto.

131 Mal. Umar Mai Damma da Alaramma  Auwal Adam Sokoto - Masj shk Ab Gumi Sokoto.

132 Mal. Abubakar  Ladan Mai Idigami da Alaramma  Muhammad  Auwal - Masj Lokoja Road, Sokoto.

133 Mall Sani Abubakar Tambuwal - Sultan Ibrahim Dasuki  Mosque , Sokoto.

134 Mall Umar Jiga da Alrm Shukuranu Abdullahi yalwan shandan - Sokoto, Sokoto.

135 Mal. Muhammad Barkindo Junguda da Alaramma  Abdullahi Badejo - Masjid  Ummah, Taraba.

136 Mal. Gambo Kyari Maiduguri    Wukari-Taraba

137 Mal Abubakar Salihu Dengi da Alm Anas Abdullahi Yalwan Shandam, Ibadan Oyo.

138 Mal Yahya Salihu, Ojo Exp,Tudun Sunnah,  Oyo.

139 Mall. Jamilu  Albani Samaru Zaria  Tudun Sunnah, Oyo.

140 Mall Mujtaba Yakubu Musa da Alrm Jamilu ISA Danlaje Oshogbo, Osun.

141 Mall shafiu Salihu Kazaure da Alrm Sani Ibrahim mai Niyya Unguwar Sabo, Osun.

142 Mall Yahya Gidadawa, Shagamu, Ogun

143 Mall Attahiru Muhammad Tilde, Jaji maji Yobe.

144 Mal. Ibrahim Damaturu da Alaramma Sani  Nguru, Damaturu Yobe.

145 Shk Alkasim Hotoro, Potiskum Yobe.

146 Dr. Umar  Musa  Kano da Alaramma Bello  Argungu Anka, Zamfara.

147 Mal. Surajo Muhammad Gusau , Gusau, Zamfara

148 Imam Khidir Bello Manufa da Alrm Hudu Usman Aleiro, Bukuyum Zamfara

Allah ya taimaka, ya bada ikon aiki da abun da za'a gabatar. Amin.

Sanarwa: Sakataren kungiya na kasa
Sheikh Dr. Kabiru Gombe.
Via
Ibrahim Baba Suleiman
Director General, Jibwis
Social Media.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: