Sunday, 12 May 2019
Gwarzon Dan Kwallon Duniya Ya Kara Tallafawa Palasdinawa

Home Gwarzon Dan Kwallon Duniya Ya Kara Tallafawa Palasdinawa
Ku Tura A Social Media


Ronaldo ya kara tallafawa Palasdinawa da zunzurutun kudi har dalar amurka miliyan daya da dubu dari biyar ($1.5M) domin tallafawa da kayan buda baki ga Palasdinawa wadanda sojojin haramtacciyar Kasar Isra'ila ke yiwa ta'addanci a cikin wannan wata na Ramadan.

A shekarar 2013 ma shahararren 'dan kwallon ya taba bada kyautar takalminsa na gwal wa Palasdinawa wanda akace kudin takalmin ya kai kudin Ingila fam Miliyan daya da dubu dari biyar (€1.5M)

Ubangiji Allah Kar Ka kyale wannan bawa naka, Yaa Allah Ka yiwa C/Ronaldo tukwici da shiga cikin addinin musulunci Amin

Daga Datti Assalafiy

Share this


Author: verified_user

0 Comments: