Wednesday, 29 May 2019
AUDIO: Nura Oruma - Mutawalle Mai komai Ran Larba

Home AUDIO: Nura Oruma - Mutawalle Mai komai Ran Larba
Ku Tura A Social MediaAssalamu alaikum warahamatullah a yau 29/05/2019 na zo muku da sabuwa Wakar Nura Oruma mai taken "Mutawalle mai komai ran Larba" wanda yayiwa Mai Girman Gwaman jahar Sakkwato Rt hon. Aminu waziri Tambuwal akan komawarsa bisa karaga mulki karo na biyu.

Wanda a cikin wannan waka ya lissafa nasarorin da Allah ya bashi a ranar larba.
Ga dai link nan kasa kuyi Downloading din ji da Kunnuwanku.
     

Share this


Author: verified_user

0 Comments: