Monday, 27 May 2019
AUDIO: Nura Oruma - An kawo Kebbe

Home AUDIO: Nura Oruma - An kawo Kebbe
Ku Tura A Social MediaWannan wata sabuwa waka ce wanda nura oruma ya fitar wa mai girma zababen gwamnan jahar Sokoto a kan komawa karo na biyu mai suna "An kawo Kebbe".

Wanda idan baku manta ba wannan shafi ya kawo muku wakar sa mai taken "Saura kebbe"  duk dai wakokin na bayyani akan wata karamar hukuma ce da ke cikin jahar Sokoto.
    Wanda duk wanda a sokoto yasan wannan al'amari da ya faru.
To yau kuma ga wata sabuwa wanda bazan baku labarinta ba. Sai dai kun saurara.


     Download Audio Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: