Wednesday, 22 May 2019
AUDIO : Matasan mawakan Ganduje - Ba Saan Yaro Ba Uban Abba Yadda Kai Kano Tsari Yafi

Home AUDIO : Matasan mawakan Ganduje - Ba Saan Yaro Ba Uban Abba Yadda Kai Kano Tsari Yafi
Ku Tura A Social Media


Assalamu alaikum warahamatullah a yau nazo muku da sabuwa wakar Rundunar matasan mawakan Ganduje wanda a cikin wannan waka matasan sun sanya fasaha da kafiya a cikin wakar sosai.

Ps nagudu ne ya jagoranci wannan waka ta matasa  sunyi tane domin nuna farin ciki, jajircewa da kokarin mai girma Gwamnan Abdullahi umar Ganduje akan komawarsa karo na biyu
Bari dai in barku haka sai kun saurari wakar zaku fahimci zance na.Share this


Author: verified_user

0 Comments: