Sunday, 14 April 2019
Wata Sabuwa Munirat Abdussalam Ta sha Alwashin Sai Ta Auri Datti Assalafiy

Home Wata Sabuwa Munirat Abdussalam Ta sha Alwashin Sai Ta Auri Datti Assalafiy
Ku Tura A Social Media


Bayan sun ɗau lokaci suna ta taqaddama akan shi yayi sanadin dawowar ta cikin musulunci, ita kuma tana karyata ikirarin basalafen, a yau muneerat ta ƙalubalance shi da ya fito ya aureta kawai tunda yana  cewa shi ya musuluntar da ita.

Tace ''Nifa Sai na auri Datti Assalafiy Nan wallahi, tunda kunce shi ya musuluntar Dani ya fito ya aureni kawai'' kalaman da ta wallafa kenan a shafin ta.

Ko kuna ganin Yakamata Malam Assalafy ya aureta don ya ƙarfafi jahadin da yayi na dawo da ita cikin musulunci?


Share this


Author: verified_user

0 Comments: