Saturday, 13 April 2019
[Video] Shiga Ku Kalli Zagin Da Aina'u Ade Ta Yiwa Ganduje Da Yan Gandujiyya

Home [Video] Shiga Ku Kalli Zagin Da Aina'u Ade Ta Yiwa Ganduje Da Yan Gandujiyya
Ku Tura A Social Media

Jarumar wacce take nuna goyon bayanta ga Abba Kabir Yusuf na jam'iyyar PDP ta fusata ne lokacin da abokan Sana'arta na kannywood masu goyon bayan Ganduje suke sukarta akan tana kaunar Abba Gida-Gida


Ina ruwanku dani shin kauna lefi ne don na nuna wanda nakeso saiku ringa yi min kallon ma'aikaciya kuna cewa Allah ya bani lafiya.

To duk wanda ya kuma yi min magana saina ci gutsun uwarshi duk wanda ya kuma yi min magana saina zo na nuna masa rashin hankali na fisge kunnenshi da hakori dan gutsun uwar mutum!
Ina ruwanku nace sai Abba Gida-Gida shi nakeso kuma shi nake ra'ayi idan kunada abinda zakuyi kuyi akai yan kutumar uba mazinata kawai..

Ga biyon nan

Share this


Author: verified_user

0 Comments: