Tuesday, 30 April 2019
MUSIC : Nazifi Asnanic - Dan Kwallon Kafa (Ahmad Musa)

Home MUSIC : Nazifi Asnanic - Dan Kwallon Kafa (Ahmad Musa)
Ku Tura A Social MediaWannan wani wata sabuwa  waka ce da man gyada yayiwa Ahamd Musa mai suna dan kwallon kafa (Ahmad musa).

Ga kadan daga cikin baitocin waka:-

=> Dan kwallon kafa mai masa maza dinga  gudu.

=> Wannan waka ta masu gudu ce.

=> Wakar ta ahmad musa ce wanda bai san tsoro ba.
=> Ahmad baiga wasa ba.

=> Wakar kwallo ake Ali nuhu kaga kara ka koma.
=> Ahmadu an sha sanyi , lallai an sha fama.Share this


Author: verified_user

0 Comments: