Wednesday, 10 April 2019
Masana'antar Kannywood Takama Da Wuta (karanta)

Home Masana'antar Kannywood Takama Da Wuta (karanta)
Ku Tura A Social Media

Ya Zama Dole Muce Wani Abu Akan Wannan Rigimar Tsakanin Hadiza Gabon Da Amina Amal.
1. Me yasa Hadiza Gabon ta tsargu bayan yarinyar bata ambaci suna ba?
2. Me yasa Hadiza Gabon ta dauki doka a hannun ta bayan akwai hukuma?
3. Me yasa take barin yarinyar tana zuwa gidanta tunda tana furta magan - ganun da bata so na batsa?
4. Shin idan yarinyar ta shigar da kara akan cin zarafinta me take tunani.
5. Ya kamata ta sani cewa Nigeria ba Gabon bace.
 @adizatou @amiina_amal @officialkannywood @kannywoodexclusive @kannywoodcelebrities @jakadiyyan_tonaasiri_2 @mufeeda_rasheed1


Share this


Author: verified_user

1 comment:

  1. A gaskiya hausaloaded bakuyi adalci wa Haiza Gabon ba, sbda Kun goyi bayan amal kai tsaye. Dole bincikene zai tabbatar da mai laifi a cikinsu ba wani ba.

    ReplyDelete