Friday, 12 April 2019
Kalli Bidiyo : Martanin Musa Mai Sana'a Akan Rikicin Hadiza Gabon Da Amina Amal

Home Kalli Bidiyo : Martanin Musa Mai Sana'a Akan Rikicin Hadiza Gabon Da Amina Amal
Ku Tura A Social Media


Wannan dai ya biyo bayan irin yadda wuta ta kama a masana'antar Kannywood to shine musa mai sana'a yayi biyo ya dora a shafinsa na instagram inda yake cewa
Dukan su sun tsalako daga wata kasa ko wani gari sunzo suna mana iskanci saboda babu karantun islamiyya babu ishmawai,babu lawali ,babu ahlari da dai sauransu.
Domin jin sauran bayyani ga bidiyo nan.Share this


Author: verified_user

0 Comments: