Thursday, 18 April 2019
Jaruma Empire ta bawa Adamu Zango ₦ 500,000 gudunmawar bikinsa

Home Jaruma Empire ta bawa Adamu Zango ₦ 500,000 gudunmawar bikinsa
Ku Tura A Social Media

Da sanyin safiyar yau Alhamis 18 ga watan Afrilu ne Jaruma Empire ta sanya a shafin ta na instagram cewar 500,000 ta a asusun kudinta na jarumi Adam A.zango ne a matsayin gudunmawar ta, da ta bashi na bikin sa da za ayi a ranar 25 ga watannan, yanda Adam ya saka a shafisa na Instagram.

Jaruma Empire ta kara da cewa, nib a mai kudi bace, kuma ban fi kowa kudin a Najeriya ba amma ina da zuciyar da zan  bayar kuma na taimakawa masu bukata koda kuwa wannan kudin shi iya abun da na mallaka a Duniya.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: