Monday, 29 April 2019
Hotunan Walimar Auren Adam A Zango Da Sofiyya Amaryasa

Home Hotunan Walimar Auren Adam A Zango Da Sofiyya Amaryasa
Ku Tura A Social Media
Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan a wadannan hotunan inda yake tare da Amaryarshi, Safiya yayin walima ta musamman da suka shirya inda 'yan uwa da abokan arziki suka halarta.

Za'a iya ganin taurarin jarumai irin su, Fati Shu'uma, Ado gwanja dadai sauransu, muna tayasu murna.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: