Thursday, 4 April 2019
Hadani da wadanan manyan mutanen kadai nasarace! - Adam A Zango

Home Hadani da wadanan manyan mutanen kadai nasarace! - Adam A Zango
Ku Tura A Social Media
Hadani da wadanan manyan mutanen kadai nasarace! DON NACE NAFI KO WANI BAHAUSHE SUNA A DUNIYA. Toh ai ba yi na bane, daga ALLAH ne. idan kuma akwai wanda zai iya hana ruwa gudu ai sai ya gwada. Duk wanda yake musu ya fara bincike a cikin danginsu (family) ko a wani kasa (country) suke zai sami kyakykyawar amsa. A daina yaudararku da social media followers, coz no be today we start am now. AI ZANGO SUPER STAR NE TUN KAFIN ZUWAN FACEBOOK TALK LESS OF INSTAGRAM! Kuma na fada muku page dina na masoyana ne ba makiyana ba, idan rubutu na yana baka haushi sai kayi unfollowing dina tunda ba dole bane. Ni na san cewa masoyina ko me nayi matukar bai sabawa addini na ba ba zai gujeni. THANK YOU FRIENDS

Share this


Author: verified_user

0 Comments: