Friday, 5 April 2019
Gaskiyar Al'amarin Shin Sadiya Kabala Zata Auri Gwamna Ganduje ?

Home Gaskiyar Al'amarin Shin Sadiya Kabala Zata Auri Gwamna Ganduje ?
Ku Tura A Social Media
"Nace Ina Son Ganduje A Matsayinsa Na Dan Takara, Amma Bance Ina Sonsa Da Aure  Ba Kamar Yadda Wasu Suke Yadawa, Ku Rufa Min Asiri Domin Ni Sadiya Bazan Iya Kishi Da Gwoggo Ba" Inji Jaruma Sadiya Kabala

Share this


Author: verified_user

0 Comments: