Tuesday, 9 April 2019
GASKIYA DAYA CE... Idan Har Za Mu Yi Shiru Akan Kisan Da Ake Yi A Zamfara A Yanzu, To Ya Kamata Mu Nemi Gafarar Jonathan

Home GASKIYA DAYA CE... Idan Har Za Mu Yi Shiru Akan Kisan Da Ake Yi A Zamfara A Yanzu, To Ya Kamata Mu Nemi Gafarar Jonathan
Ku Tura A Social Media


A lokacin Jonathan an ce gwamnati ce take kashe musulmai har ana huduba a masallatai malamai na kuka. Yanzu kowa ya yi shiru kamar mutanen Zamfara ba musulmai bane.

Ra'ayin Sadiq Zazzabi

Share this


Author: verified_user

0 Comments: