Saturday, 20 April 2019
Da'alama Kungiyar Izalah Taje Karbo Sabuwar Gwangila America...Daga M Inuwa MH

Home Da'alama Kungiyar Izalah Taje Karbo Sabuwar Gwangila America...Daga M Inuwa MH
Ku Tura A Social Media

Daga M Inuwa MH

Koma waye Idan Yaje Yawon Shakatawa America Za'a Iya Bashi Dama Ya Shiga Wuraren Tarihi Ai Su Turawa Ba Ruwansu Matukar Ka Cike Sharudansu Da Suka Gindaya Maka Tofa Zasuyi Maka Duk Abinda Kakeso Ni Kam Banga Abin Burgewa Ko Abin Sha'awa Ga Malaman Adinin Islama Suje Gidajen Tarihi yawon Daukar Hoto Kawai Domin Neman Suna Tare  propaganda Cewa Wai Suna Da'awane Ga Al'umma Alhali Kuma Karya Sukeyi....

Haba Kabiru Gombe Wannan Rainin Wayon Naku fa Komai Jahilcin mutun fa Yasan Drama CE Kawai Kuke Shiryawa Da Sunan Da'awa Kalli Hoton Daka Dauka Harkana Rike Wani Dan Sakandamin Doka Mai Amsa Kuwa Tare Da Dagawa Sama Wanda Ke Nuni Da Cewa Ka Daga Wannan Sakandami ne Domin Daukar Hoto Kawai Bawai Kana lacca Bane Ga Al'umma Domin Kuwa Kowa Yasan Wannan Hall Din da Kuke Ciki Babu Kowa Acikinsa A Lokacin Da Kuka Dauki Wannan Hoton To Maye Anfanin Wannan Yawon Duniyar Naku Na Bude Ido kodai kunaso Ku Nunama Duniya Cewa Kun Ciye Kudin Makamai Lafiyane?

Nidai Ina Addu'ar Allah Yasa Dai Ba Kwangila Kuka je Karbowa Wajen Turawan Yamma ba Kamar Yadda Sheikh Sani Yahaya Jingir Ya Zargeku A Shekarar Data Wuce Inda Yakecewa Allah Ya Tsare Kabiru Gombe Ka Tsare Balalau Daga Sharrin Turawa Kada Suyi Anfani Dasu Wajen Ruguza Nageriya Domin Turawa Zasu Iya Basu Kwangila Bisa Ga Yadda Su Kabiru Da Balalau Suke Da masifar Son kudi....

Da Wannan Yawon Duniyar Naku Inama  Ace Izalah Hankalinta Zai Koma Ga Gwamnatin Shugaba Mohammadu Buhari Wajen Faden Gaskiya Game Da Halin Rashin Tsaro Da Al'ummar Jihar Zamfara Ke Ciki A Halin Yanzu....

Share this


Author: verified_user

0 Comments: