Tuesday, 16 April 2019
Da Dumi Dumi Amina Amal Ta Maka Hadiza Gabon A Kotu Tare Da Neman Diyyar Naira Miliyan 50

Home Da Dumi Dumi Amina Amal Ta Maka Hadiza Gabon A Kotu Tare Da Neman Diyyar Naira Miliyan 50
Ku Tura A Social Media

Bayan bullar rikici tsakanin 'yan wasan Hausa Amina Amal da Hadiza Gabon, wanda ya kai ga  duka da tonon asiri, tare da yayatawa a duniya ta kafafen sada zumunta na zamani.

A karshe Amal ta maka Gabon a kotu tana mai neman ta biya ta diyyar Naira Miliyan hamsin a matsayin bata mata suna gami da tursasawa tare da cin zarafi.
Share this


Author: verified_user

0 Comments: