Thursday, 11 April 2019
Babban Daraktan kannywood Sanusi Oscar Ya mayar Da Martani Akan Ali Nuhu Ya Maka Adam a zango A kotu

Home Babban Daraktan kannywood Sanusi Oscar Ya mayar Da Martani Akan Ali Nuhu Ya Maka Adam a zango A kotu
Ku Tura A Social Media
Bayan yada kannywood ta kama da wuta a masana'antar tsakanin ali nuhu da adam a zango.
To shine ali nuhu ya kama adam a zango a kotu to ga Martanin babban darakta shirya fina finan hausa.

"Adam a Zango Muna Tare Dakai Dangane Da Cin Zarafinka DA AKESO Ayi Saboda Kana Tareda KWANKWASO. 
Ni Da Mutanena Muna Tare Dakai Zango.  Karamin Mutun Da Babban Suna Kannywood Takace Zango. 
Wannan Raayinane Dani Da Mutanena Bance Da Sunan Wasu Ko Waniba."

Share this


Author: verified_user

0 Comments: