Monday, 1 April 2019
AUDIO : Nura Oruma - Mutawalle Ya Koma (ƴan Apc Saura kebbe)

Home AUDIO : Nura Oruma - Mutawalle Ya Koma (ƴan Apc Saura kebbe)
Ku Tura A Social Media

Wannan wata sabuwa waka ce wanda nura oruma ya rerawa mai girma Gwamnan sokoto Rt hon Aminu waziri Tambuwal komawarsa hawa na biyu a shugabancin gwamna jahar Sakkwato.
Ga kadan daga cikin baitoci wakar :-

=> yan apc Sunce saura kebbe
=> Mutawalle ya koma
=> Basu barin zuwa kotu bamu barin zuwa fakon idi

=> Yayi tarko ashe yaronsa sai kama
=> Sai Mutawalle 4x
=> Jayaya suke muku addu'a.
=> Bori tsafi suke mu kuma addu'a muke.Share this


Author: verified_user

0 Comments: