Monday, 29 April 2019
AUDIO: Ali Jita - Gimbiya Jamila

Home AUDIO: Ali Jita - Gimbiya Jamila
Ku Tura A Social Media


Assalamu alaikum warahamatullah barkaku da zuwa wannan shafi mai din bin albarka a yau na zo muku da wata zafaffar wakar Shahararren mawakin nanaye Ali Jita da wata waka mai Suna "Gimbiya Jamila".
Babu tsayawa wani dogon bayyani akan wannan mawaki duk kunsan shi bai bukatar wani dogon surutu.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: