Wednesday, 24 April 2019
Ana Wata Ga Wata ! Nabaraska Ya Maka Hadiza Gabon a kotu

Home Ana Wata Ga Wata ! Nabaraska Ya Maka Hadiza Gabon a kotu
Ku Tura A Social Media
Tauraron fina-finan Hausa, Mustafa Nabaraska ya maka abokiyar sana'arshi, Hadiza Gabon a kotu bisa zargin yi masa bara zana da rayuwa kamar yanda rahotanni suka nuna.

Shafin kannywoodexclusive ne ya wallafa wannan labari inda har ya wallafa kwafin sammacen da kotun ta aikewa Hadizar.Share this


Author: verified_user

0 Comments: