Sunday, 24 March 2019
Ya Datse Dan Yatsan Da Dangwalawa Buhari Kuri'a Dashi

Home Ya Datse Dan Yatsan Da Dangwalawa Buhari Kuri'a Dashi
Ku Tura A Social Media

Daga Jamilu Daya-malam Gama

wani bawan Allah da yasa gatari ya guntule babban dan yatsan sa na hannun dama, wanda yayi amfani dashi wajen zabar shugaban kasa Muhammadu Buhari.

kuma wai har yana kiran mutane da su ma su datse nasu!
Labari Daga Sada bin suleiman usman.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: