Wednesday, 27 March 2019
Wata Sabuwa : Wai Ina Tsula Ya shige ?- Inji Fatima Ganduje

Home Wata Sabuwa : Wai Ina Tsula Ya shige ?- Inji Fatima Ganduje
Ku Tura A Social Media
Diyar gwamnan Kano, Fatima Abdullahi Umar Ganduje ta yi wani rubutu a shafinta na dandalin Twitter da ya jawo cece-kuce sosai, Fatima ta tambayi cewa wai ina Tsula ya shigene, sai matsoratan mabiyanshine keta rubuce-rubuce a waya.

Wannan rubutu ya jawowa Fatima Martani kala-kala, saidai wanda yafi daukar hankali shine wannan:

Share this


Author: verified_user

0 Comments: