Thursday, 28 March 2019
Sau Shida Adam A. Zango Na Aure a Asirce

Home Sau Shida Adam A. Zango Na Aure a Asirce
Ku Tura A Social Media


Bayan bayyanar sabuwar budurwar tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango wadda ake sa ran nan bada jimawa ba zasu yi aure, shafin Kannywoodscene ya bayyana cewa a baya Adamu ayayi aure sau 6 a asirce.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: