Friday, 29 March 2019
Na Fita Daga Addinin Musulunci Ku Fita Daga Cikin Rayuwata Ko Kuma Ku Kasheni! - Sakon Muneerat Abdussalam Ga Datti Assalafiy

Home Na Fita Daga Addinin Musulunci Ku Fita Daga Cikin Rayuwata Ko Kuma Ku Kasheni! - Sakon Muneerat Abdussalam Ga Datti Assalafiy
Ku Tura A Social Media

Naga Duk Rubuce-rubucenka akaina kuma ka bada kwangilar a kasheni saboda inayin sana'ata banzo wajen waninku Maula ba.

Tunda nake a Social Media bana shiga harkar kowa idan ba shine ya shiga tawa ba. Kuma tun shekara uku da suka wuce na fita daga addinin musulunci Nazama humanist"

Ni dama iyayena Kiristoci ne nice naga inada ra'ayin shiga addinin musulunci na musulunta, yanzu kuma na fita daga cikin wani addini ko a lokacin dana fita daga addinin Kiristanci babu wani Kirista daya zageni ko kuma yayi barazanar kasheni amma saiku musulmai don nabar addininku.

kubarni inyi rayuwata ko ku kasheni duk daya ne, kuma na gayawa lawyers dina sun rubuta sun ajiye duk abinda ya sameni kune keda alhakin hakan.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: