Friday, 1 March 2019
MASHA ALLAH....Sabon Masallacin Juma'a kenan wanda Muhammadu Buhari ya gina daga kudaden albashinsa (kalli Hotuna)

Home MASHA ALLAH....Sabon Masallacin Juma'a kenan wanda Muhammadu Buhari ya gina daga kudaden albashinsa (kalli Hotuna)
Ku Tura A Social Media


Sabon Masallacin Juma'a kenan wanda Muhammadu Buhari ya gina daga kudaden albashinsa dayake dauka duk wata, a unguwar dimilko ya gina Masallacin cikin filinsa na Gado wanda ya gada daga mahaifinsa....

A wannan rana ta Juma'a aka kaddamar da afara amfani da Masallacin inda mai martaba Sarkin Daura ya jagoranci sallar Juma'a ta farko a Masallacin.....

Allah ya saka da Alheri Allah ya karbi tarin ibadun da zaa gudanar a Masallacin daga yanzu har zuwa ranar karshe....

Anyi ingantaccen ginin da zaa dade ana amfana, an saka kayayyakin zamani da zaa samu nutsuwa sosai yayin gudanar da ibada......Share this


Author: verified_user

0 Comments: