Monday, 4 March 2019
Masha Allah Hadiza Gabon Ta Bada Gagarumin Tallafin Makudan Kuɗi ₦500k Ga Abokin Sana'a rta

Home Masha Allah Hadiza Gabon Ta Bada Gagarumin Tallafin Makudan Kuɗi ₦500k Ga Abokin Sana'a rta
Ku Tura A Social Media
Jarumar Fim Din Hausa, Hadiza Gabon Ta Bada Tallafin Naira Dubu 500 Ga Wani Furodusa Da Ya Yi Hadari

Jaruma Hadiza Aliyu Gabon ta ba shugaban kamfanin Alrahuz Film Productions tallafin naira dubu dari biyar (500k) akan ya kara kulawa da kanshi bayan hadarin da ya samu.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: