Wednesday, 27 March 2019
Ma'aurata :Ko kasan Amfani 10 Da Za ka Samu Idan Kayi Jima'i?

Home Ma'aurata :Ko kasan Amfani 10 Da Za ka Samu Idan Kayi Jima'i?
Ku Tura A Social Media
Jima'i wani yanayi ne na saduwa tsakanin na miji da mace wanda yake haifar da amfani mai yawa,ya hada da jin dadi tare da motsa jiki matukar za a yi shi bisa ka'ida.Haka zalika yanayi ne da ke haifar da wani annashuwa da jin kuzari a jiki tare da gamsuwa.
Ga kadan daga cikin amfanin jima'ai ga dan'adam:

1. Yana taimakawa wajen haifar da kwayoyin halitta da ke taimakawa wajen garkuwan jiki watau immunoglobulin A (IgA) Your IgA.
2.Yana kara lafiyar zuciya
3.Yana daidaita bugawa tare da yawatawar jini a jiki
4.Yanayi ne na motsa jiki tsakanin miji da mata
5.Yana rage tare da samar da warakar ciwon jiki
6.Yana inganta barci
7.Yana kawar da matsanancin damuwa (stress)
8.Yana inganta lafiyar marar mace
9.Yawan jima'i da mace yana sa ta kara dadi
sakamakon sakewar jijiyoyin al'aurarta tare da samar da yanayi na laushi da zai gamsar da miji.
10.Yawan jima'i yana kara dankon soyayya tsakanin miji da mata

Share this


Author: verified_user

0 Comments: