Wednesday, 6 March 2019
Kamfanin Kera Motochi na Kasar Faransa Mai Sun Bugatti Ya Kera wata Mota wadda tafi kowace Kudi a Duniya (kalli Hotuna)

Home Kamfanin Kera Motochi na Kasar Faransa Mai Sun Bugatti Ya Kera wata Mota wadda tafi kowace Kudi a Duniya (kalli Hotuna)
Ku Tura A Social Media

Motar Mai Lakabin Bogatti 57AC Ana Saida ita ne akan Kudi Naira Milyan Dubu Shidda da Milyan Takwas Maana Naira Bilyan Shidda da Dugo Takwas .

Ita Dai wannan motar kamar yadda aka bayyana Batajin harbin Bindiga komai kusanchin Harbin, haka ma Bomb kuma idan tayi hadari takan Iya kare Mai ita daga Buguwa.

Kazalika har tashi sama takeyi aduk sadda aka so yin hakan kamar yadda aka Bayyana.

To Ina Yan Kasuwa ko samari Yan Lalle gafa Haja.

A harshen turanci da anka kawo abubuwan wannan mota ta kunsa da kudinta

On the new Bugatti

This car, Bugatti’s La Voiture Noire, is world's most expensive car ever built and sold.  It cost N6. 8 billion only.

I don't see why any truly wealthy person should not get one so far it has the following features :

1.Class Z armor  I. E.,  ability to hold comfortably against -  AK47 at close range,  direct impact of ballistic missiles and the atomic bomb.
2. Impact invincibility - I. E,  if it head-on rams into a  moving train or vice versa,  it would hold intact with passengers hale and hearty.
3. Instant flight  capability - I. E.,  ability to take off into the sky at will, especially when in traffic close to the Redeemed Camp on any Friday.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: